Saturday, March 7
Shadow

Masha Allah: Kalli Bidiyon yanda su Ganduje da Sanata Barau suka musuluntar da wani babban jami’an Gwamnati a Abuja

Shugaban hukumar Progressive Institute ya karbi Kalmar Shahada a babban birnin tarayya, Abuja ranar Juma’a.

An ganshi ana maimaita masa kalmar shahada yana karba a wani masallaci.

Hakanan an ga su sanata Barau Jibrin da Dr. Abdullahi Umar Ganduje da sauran wasu manyan jami’an gwamnati a wajan.

Karanta Wannan  Kalli bidiyon yanda wani yayi kashin kullin Kwàyòyì 120 da ya hadiya yana shirin fita dasu kasashen waje

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *