Sunday, January 11
Shadow

Kalli Bidiyon: Wani dan Ladanin Hotoro da shima aka yi hira dashi

Wannan shima dan Ladanin Hotoro ne da aka yi Hira dashi ya bayyana yanda akawa Mahaifinsu yànkàn Ràgò aka cire masa Màqògòrò.

Yace babu wanda zai so ganin hoton abinda ya faru dan ba abune me kyan gani ba.

Yace yayansu yasa suka goge Hotunan daga wayoyinsu.

@iconic_fm

Yadda Aka Kashe Mahaifi Na a Unguwar Hotoro -Ibrahim Alkasim #foryoupage #trend #arewa #arewa__tiktok #kano

♬ original sound – ICONIC FM 104.5
Karanta Wannan  AbinYa Tabbata: Dangote Ya Tura Motoci 1,000 Masu Amfani Da Gas Don Fara Dakon Man Fetur Kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *