Tuesday, January 20
Shadow

Kalli Bidiyon: Wani jirgin sama da ya rika shawagi kasa-kasa ya saka Zullumi a zukatan mutane a jihar Bauchi

Wani jirgin sama da ya rika shawagi kasa-kasa a jihar Bauchi ya dagawa mutane Hankali.

An wani Bidiyo da ke yawo a kafafen sada zumunta an ga jirgin mutane na daukarsa Bidiyon da wayarsu.

An ji suna cewa basu san me yake nufi dasu ba.

Saidai Wasu bayanan sirri sun ce, Jirgin na sojojin Najeriya ne kuma yana aikin tattara bayanan sirri ne.

Karanta Wannan  Allah Sarki: Kamfanin NNPCL sun sanar da kammala hada bututun AKK wanda shugaba Buhari ya fara

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *