
Wani malamin Yarbawa, Alfa da ya fito daga Halwa ta kwanaki 40 a daki ya dauki hankula a kafafen sadarwa.
An ganshi ‘yan uwansa na rirrike dashi bayan fitowarsa daga halwar.
Saidai hakan ya jawo cece-kuce tsakanin musulmai inda da yawa ke cewa wannan ba addini bane.