Friday, January 16
Shadow

Kalli Bidiyon wani matashi daga jihar Katsina na fadin cewa, bai taba samun farin ciki irin na gwamnatin Tinubu ba, Yace da mata daya gareshi yanzu ya kara, hakanan kasuwarsa ta habaka kuma matsalar ‘yan Bìndìgà ta gushe a karamar hukumarsa ta Jibia

Wani matashi ya dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta bayan da yayi ikirarin cewa bai taba samun farin ciki kamar a zamanin mulkin Tinubu ba.

Yace da mata daya gareshi, amma yanzu ya kara aure, hakanan sannan kuma kasuwarsa ta kara habaka.

Yace a karamar hukumar Jibia yake zasu tafi gida aka ce su bari sai da magariba, alamar cewa tsaro ya samu.

https://twitter.com/Realoilsheikh/status/1919463062735577586?t=91zXI0pWCdlgjk8cTFNrcQ&s=19

Karanta Wannan  Yanzu-Yanzu: Otal din da sabuwar jam'iyyar su Atiku, ADC ta kama dan yin amfani dashi wajan yin bikin shiga aabuwar jam'iyyar yace taron ba zai yiyu ba, ana zargin APC da hannu a lamarin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *