Wednesday, September 30
Shadow

Kalli Bidiyon: Wani shugaban karamar hukuma a jihar Edo da bai iya Turanci ba

Wannan wani shugaban karamar hukuma ne a jihar Edo da bai iya turanci ba da ya dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta.

Da yawa dai sun rika zargin cewa dan barandan siyasa ne kawai aka baiwa Shugabancin karamar hukuma yaci abinci.

Karanta Wannan  Mabiya Shi'a Sun Yi Tattakin Imam Hussain Daga Kano Zuwa Zaria Kamar Yadda Suka Saba Yi Duk Shekara

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *