Wednesday, September 30
Shadow

Kalli Bidiyon: Rawar da Ganduje da Sanata Barau suka yi a wajan kaddamar da yakin neman zaben Tinubu a Kano ta dauki hankula

A jiyane aka kaddamar da fara yakin neman zaben shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a jihar Kano.

Jiga-jigan jam’iyyar APC na jihar da suka hada da Gwamna Abba Kabir Yusuf da Sanata Barau Jibrin da Dr. Abdullahi Umar Ganduje sun hakarci wajan.

An hangi Ganduje da Sanata Barau suna taka rawa a wajan.

Karanta Wannan  Reverend Ezekiel Dachomo ya tsynewa Reno Omokri saboda Reno Omokrin yace Babu wata Mhuzghunawa da akewa Kirista

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *