Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon wata Bokanya da aka kama bayan ta karbi Naira Miliyan 26 daga hannun wani dan ta masa sihiri

An kama wata Bokanya data karbi Naira Miliyan 26 daga hannun wani dan ta masa Sihiri.

Saidai da yawa sun ce hadda laifin wanda ya kai kansa wajan Bokanyar.

Da aka tsare bokanyar, ta kasa yin bayanin yanda aka kashe kudin.

https://twitter.com/ChuksEricE/status/1965762322175340853?t=QT4B5ffYHkCdAqof8x1wlA&s=19
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ina Nuna tsyraycyna a Shafukan sada zumunta dan in samu daukaka>>Inji Wannan matashiyar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *