Tuesday, August 18
Shadow

Kalli Bidiyon: Wata da bata yadda da Akwai Allah ba ta yi Bidiyon inda ta saka kanta a Jahannama

Wannan wata ce da bata yadda akwai Allah ba, watau Ita bama Kirista bace, Pagen ce.

Ta yi wani Bidiyo ta saka kanta a jahannama.

Watau abinda take Nufi shine, ba malamai na cewa duk wanda bai yadda da Allah ba makomarsa Jahannama ba?

To ita gashi ta saka kanta a ciki.

Subhanallahi.

@flourishbee3

I guess everyone before colonization is in hell 🤣

♬ original sound – elizabeth😡😡😡😡😢😢

Karanta Wannan  Hotuna: YANZU-YANZU Zanga-Zanga Ta Barke A Masarautar Rano Dake Kano Kan Rikicin Sarauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *