Monday, August 17
Shadow

Wani Musulmi yace zai Zhaghi Jesus, Hausawa Ku yi Hakuri, idan ya Zhaghi Jesus zan rana akan Annabi Muhammad(Sallallahu Alaihi Wasallam)>>Inji Wannan Kiristan

Wannan wani Kirista ne da ya fito ya bayyana cewa suna musayar kalamai da wani dan soshiyal Media akan cewa zai fito ya Zhaghi Jesus.

Saidai yace idan ya aikata hakan, zai baiwa Hausawa hakuri amma shima zai rama akan Annabi Muhammad(Sallallahu Alaihi Wasallam).

Ya zargi cewa Fulanine suke kawo fitina irin wannan.

Karanta Wannan  Tambuwal ya zargi APC da kawo rashin jituwa a cikin jam'iyyun Adawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *