Thursday, December 25
Shadow

Kalli Bidiyon wata Gawa da aka dauke ta a motoci har 3 duka motocin na lalacewa, mota ta 4 da aka dauki gawar ta kama da whùtà

Wannan Bidiyon wata gawace ds rahotanni suka ce an dauke ta a motoci 3 duka motocin na lalacewa, a mota ta 4 da aka dauketa sai motar ta kama da wuta.

An dai bayyana cewa gawar bata musulmi bace.

Karanta Wannan  Ba zan koma APC ba amma akwai yiyuwar in yiwa Tinubu aiki>> Inji Kwankwaso

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *