Tuesday, January 20
Shadow

Kalli Bidiyon wata kalar rawa da Ministan Abuja Nyesom Wike yayi data dauki hankula

An hango Ministan Abuja, Nyesom Wike yana taka wata kalar rawa data dauki hankula.

Wike ya halarci wani wajan taron Gargajiyane inda aka ganshi yana taka rawar.

Karanta Wannan  Dattijon Arziki, Sheikh Dahiru Bauchi Ya Cika Shekara 101 A Duniya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *