Saturday, October 3
Shadow

Kalli Bidiyon: Wata Matashiya da aka saba gani tana Yabon Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) amma yanzu ta koma wakar Nanaye suna taba juna ita da namiji

Wata matashiya me suna sayyada Sakina ta dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta.

Matashiyar dai an santa da yabon Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) inda ma dalili kenan da yasa ake ce mata sayyada

Kwatsam sai gata an ganta a Bidiyon wakar nanaye suna comedy ita da wani har suna taba juna.

Lamarin ya jawo cece-kuce da zazzafar Muhawara.

https://www.tiktok.com/@lil_geey0/video/7667851162527223061?_r=1&_t=ZS-98Rso8Oq6hp
Karanta Wannan  Kuma Dai: Tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya sake maka ICPC a kotu inda yake neman su biyashi diyyar Naira Biliyan 15.6

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *