Saturday, October 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Wata mota da wani dan Najeriya ya kera yake yawo da ita

Wannan wani dan Najeriya ne da ya kera mota ya hau yake yawo da ita akan titi

Wani ya ganshi ya daukeshi Bidiyon.

Motar ta dauki hankula amma da yawa na fargabar akwai hadari tuka irin wannan mota.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Kasar Rasha ma ta yi magana kan Bharazanar Kharin da Trump yace zai kawo Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *