
A yau ne dai aka samu rahotanni masu cewa, Tauraron fina-finan Hausa, Adam A. Zango ya saki matrsa, Maimuna.
A Rahoton Premier Radio sun ruwaito cewa daya daga cikin dalilan da ake cewa Adam A. Zango ya saki matarsa saboda su shine wai tun kamin aure sun yi alkawarin babu haihuwa shi da matarsa.
Amma a yanzu matar na son haihuwa.
Zuwa yanzu dai Adamu bai ce komai ba kan lamarin.