Friday, October 16
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Ambaliyar ruwa ta cika kofar gidan Gwamnatin jihar Kano

Bayan wani ruwa me yawa da aka yi a kano, Ambaliyar ruwa ta mamaye kofar gidan Gwamnatin Kanon.

Wani dan Kanon ne da yake tuka motarsa ya dauki Bidiyon ambaliyar wanda hakan ya baiwa mutane da yawa mamaki.

Karanta Wannan  Jama'a Wallahi Mu Bi Duniya A Sannu, Kun Ga Dai Halin Da Na Koma Yanzu Ba Ni Da Komai, Inji Shaŕaŕriýar Mai Yaďa Bàďala A Țìķțòķ, Munirat Abdulsalam

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *