Sunday, August 23
Shadow

Kalli Bidiyon: Wata sabuwar Waka da LawaL Ahmad da Khadija MaiNumfashi suka yi data jawo musu Allah wadai

Wannan Bidiyon wata sabuwar waka ce da Lawal Ahmad da Khadija MaiNumfashi suka yi wadda ta jawo cece-kuce sosai.

Da yawa sun ce an nuna rashin tarbiyya a wakar.

Wasu kuma na kiran hukumar tace fina-finai data dakatar dasu.

Karanta Wannan  Malamai A Faɗin Nijeriya Sun Fara Kiraye-Kirayen A Taka Wa Malama Juwairiyya Birki Saboda Salon Wa’azinta Yana Gurɓata Tarbiyya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *