Sunday, August 23
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda tayar wata babbar mota ta fashe tana shirin faduwa, wani babbar mota ya lura ya kai masa dauki

Wannan wani Bidiyo ne da ya dauki hankula a kafafen sada zumunta inda aka ga Tayar wata babbar mota ta fashe tana shirin faduwa.

Amma sai aka ga wata babbar motar ta kawo mata dauki ta hanata faduwar inda ta tareta.

Da yawa sun yaba.

Karanta Wannan  Tauraruwar fina-finan Hausa, Asma Wakili ta fito da mutane daga gidan yari inda ta biya musu kudaden tarar da ake binsu ranar Birthday dinta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *