Friday, July 24
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda wata amarya ta haihu watanni 3 da yin aure, Bayan Mijin ya koreta da jaririn, Suka shyekhe jaririn ita da ‘yan uwanta

Malam ya bayyana cewa, Wani dalibinsa ya yi sabon aure.

Yace watanni 3 da yin auren, Matar ta haihu.

Ko da ya je ya gaya masa, sai yace masa ya rabu da ita.

Malam yace bayan an saketa, kwanaki kadan sai suka dawo suka ce jaririn ya rigamu gidan gaskiya.

Karanta Wannan  Farashin abinci ya sauko a jihar Yobe da ke arewacin Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *