Wednesday, September 30
Shadow

Kalli Bidiyon: Wata ‘Yar Madygo nata damuna wai tana son ta aureni

Tauraruwar kafafen sada zumunta, Saifan Mai Kyau ta yi zargin cewa, wata ‘yar Madygo nata damunta tana cewa wai tana son ta aureta.

Tace maza su yi hankali yanzu idan kana da Budurwa mace ‘yar uwarta zata iya ma mutum Kwace

Karanta Wannan  Bidiyo Da Duminsa: Kasar India ta Jefawa kasar Pakistan makami inda ya kàshè karamin yaro da jikkata mutane 2

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *