
Wani Asibiti da tsohon shugaban kasar Najeriya, Abdulsalam Abubakar ya je aka duba lafiyarsa acan sun yi amfani dashi wajan tallar Asibitin nasu.
An ga Bidiyon tallar Asibitin a kafafen sada zumunta wanda hadda mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima a ciki.
Da yawa dai sun bayyana cewa, hakan Abin kunyane dan kamata yayi ace a Najeriya Asibitin yake.