Thursday, March 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Yaci bashin Opay sun kirashi sau 100 a rana, yace ko a zahiri yana cin bashi yaki biya ballantana su da basu san inda yake ba

Wannan wani matashine da ya ci bashin Opay na Naira 4000.

Yace yanzu bashin ya koma Naira 6000.

Yace sun kirashi akalla sau 100 a rana saidai yace ba zai biya ba.

Yace ko a zahiri yana cin bashi yaki biya ballantana su.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda hanya ta hada Tsohon Gwamnan Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje da Gwamna me ci, Abba Kabir Yusuf

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *