Saturday, September 12
Shadow

Kalli Bidiyon: ‘Yan Arewa a Shirin BBNaija 11, Bluetopia da Yusuf Muhammad sun yi rawar fitsara tare data dauki hankula

‘Yan Arewa biyu dake cikin BBNaija11 Bluetopia da Yusuf Muhammad sun yi wata rawar fitsara tare wadda ta dauki hankulan ‘yan kallo.

Bidiyon rawar sai yawo yake a kafafen sada zumunta ana ta cece-kuce akai.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ku a ganinku dadi Muke ji a matsayin mu na Gwamnoni koh, Toh wahala muke sha>>Inji Gwamnan Katsina Dikko Radda

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *