Wani Bidiyo ya watsu sosai inda aka ga magoya bayan Chelsea da Barcelona na baiwa hammata Iska bayan da aka tashi wasansu na UCL inda Chelsea tawa Barca ci 3-0.
An gansu babu riguna suna ta dambe.