Wednesday, September 23
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda aka gano kudin Naira sun lalace a dakin wani me kudi

Bidiyon wata damin Naira da aka gano a dakin wani me kudi ta dauki hankula sosai.

An ga kudin sun lalace sun zama gari, amma akwai wasu dalolin Amurka da basu lalace ba.

Karanta Wannan  Yadda Attajirai Mahalarta Auren 'Yar Sanata Kwankwaso Da Dangidan Attajiri Dahiru Mangal Suka Faka Jiragensu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *