An hango fastar yakin neman zaben shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ta 2027 a kasar Canada.
Akwai dai ‘yan Najeriya da yawa dake zaune a kasar ta Canada.