Friday, August 14
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda wata Uwar Ango daga Arewa ta baiwa Amarya kyautar Fan Miliyan 10, kwatankwacin Naira Biliyan 25 kenan a matsayin Budan kai

Wannan Bidiyon ya dauki hankula a kafafen sada zumunta sosai inda aka ga mahaifiyar Ango daga Arewa ta baiwa Amarya Fan Miliyan 10, kwatankwacin Naira Biliyan 25 kenan.

Lamarin ya dauki hankula kuma ya jawo cece-kuce inda ake ta bayyana mamaki da faruwar hakan.

Wasu kuma sun ce hakan Almubazzaranci ne.

Karanta Wannan  YANZU-YANZU: Sarki Alhaji Aminu ado Bayero Na 15 ya sanar da Hawan Sallah a bikin sallah mai zuwa kamar dai Yadda Sarkin Kano Muhammadu Sanusi Lamido Na ll ya sanar shima

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *