Tuesday, August 25
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Aka hango Hassan Make-Up da Budurwarsa, Tsohuwar matar Gfresh, Maryam Nicky Minaj suna tadi

An hangi Tauraron Tiktok, Hassan Make-Up ya je gidan su Maryam Nicky Minaj, Tsohuwar matar Gfresh Al-amin tadi.

An gansu suna tadi suna gayawa juna cewa suna son juna suna shaukin Juna.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Shugaba Tinubu da Kross irin na Kiristoci a wuyansa, Dino Melaye yace shin wai ko shugaban kasan ya raba kafane, mutana Kirista muna Musulunci?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *