Monday, August 3
Shadow

Kalli Bidiyon: Ban yadda Allah yace a aika wanda ya bar musulunci Kiyama ba hakanan ban yadda Allah na saukar da bala’i daga sama ba>>Inji Mawaki Soja Boy

Tauraron mawakin Hausa, Soja Boy ya bayyana cewa, bai yadda Allah ne yace duk wanda ya bar Musulunci ba a aikashi kiyama ba.

Yace hakanan bai yadda Allah ne ke saukar da bala’i ba.

Ya bayyana hakane a wata hira da aka yi dashi a TiktokLive.

Soja Boy yace Malaman Najeriya ba daidai suke fassara Qur’ani ba.

Karanta Wannan  Hukumar kula da sararin samaniyar Najeriyar Najeriya tace za'a yi ruwa sosai daga ranar Lahadi zuwa Litinin inda ta bayyana jihohin da hakan zau faru

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *