Wannan wani barawo ne da aka kama ya shiga wani gida inda aka tursada masa ya nuna yanda ya shiga gidan.
Masu gidan sun ce da basu ga yanda ya shiga gidansu ba, zasu ce karyane.