Wednesday, September 16
Shadow

Kalli Bidiyon: Rawar Tauraron fina-finan Hausa, Ali Rabiu Ali ta dauki hankula

An hangi Tauraron fina-finan Hausa, Ali Rabiu Ali yana taka rawa a wani Bidiyo tare da wata me rawar ‘yan Indiya.

Bidiyon ya dauki hankula inda da yawa ke cewa basu yi tsammanin haka daga wajansa ba.

Da yawa dai na cewa sunawa Ali Rabiu Ali kallon Ustaz.

Karanta Wannan  Fitar Atiku bata dame mu ba zai dawo, dama ya saba>>Inji PDP

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *