Wednesday, September 16
Shadow

Bana tare da masu sukar Iyayen Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam)>>Inji Sheikh Sani Yahya Jingir

Mu bama tare da wadancan malaman ‘yan Tabargaza

Su rasa wanda zasu tabo sai iyayen Manzon Allah, sun kasa yiwa iyayensu mummunan zato a Lahira sai iyayen Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam)

To ko dai suna da wata kiyayyace ga Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam)?

Idan kuma suna da kiyayya ga Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) to ina maganar Musuluncinsu?

Kuma rigimar da suka tono Muna fatan ta kare akansu, saboda sun tano gidan Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam)

Inji Sheikh Sani Yahya Jingir

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanzu haka ana ruwan sama a kasar Saudiyya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *