Friday, March 14
Shadow

Kalli bidiyon yanda aka kama wani barawon waya da ya zura hannu cikin mota zai warcewa wani wayarsa

Wannan wani barawon wayane da ala kama ya dura hannu cikin mota zai warcewa wani wayarsa.

https://twitter.com/wakajugbe/status/1861493842756698348?t=0n0tnj4_lmMmJwGVwuqQEQ&s=19

Mutanen motar sun rikeshi inda akai ta tafiya dashi a haka.

Karanta Wannan  Farashin Man fetur ya sauka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *