Friday, September 4
Shadow

Kalli Bidiyon: Ki Zaburo in zaburo mu rumgumi juna sai mu yi Kyss, so nike mu yi trending>>Baba Dan Audu ya gayawa wannan matar

Tauraron fina-finan Hausa, Rabiu Rikadawa wanda aka fi sani da Baba Dan Audu, ya gayawa wata abokiyar aikinsa cewa, ta taho ya taho sai su Rungumi juna.

Yace daga nan kuma sai su yi Kyss.

Ya gaya mata cewa, yana so ne su yi trending.

Karanta Wannan  Gwamnati ta saka ladar Naira Miliyan 5 ga duk wanda ya taimaka aka kama masu laifin da suka tsere daga gidan gyara hali su 7, kalli Hotunansu ko kasan wani

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *