Tuesday, November 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Aka kayar da dandamalin yakin neman zaben APC a karamar hukumar Monguno, Jihar Borno, Mahaifar Mataimakin shugaban kasa, anata ihun bama yi

Na wani Bidiyo ne daya nuna matasa na ihun bama yi a karamar hukumar Munguno ta jihar Borno inda aka kayar da dandamalin yakin neman zaben.

An ji matasa na ihun Bama yi.

Karanta Wannan  'Hotuna Da Duminsu: Yansanda sun harbawa masu zanga-zangar goyon bayan sanata Natasha Akpoti barkonon tsohuwa a Abuja

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *