An ga wani Bidiyo nata yawo a kafafen sada zumunta inda aka ga Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal Dare tare da mataimakinsa a cikin bainar Jama’a.
An ji Jama’ar na musu Ihun Bama yi.
Yayin da jami’an tsaro suka fitar dasu da kyar.