Thursday, March 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda aka rikawa wasu mata Allah wadai saboda yanda suka rika kwanciya a jikin mawaki Davido a zuwan da yayi Kano

Wasu matan Arewa sun dauki hankula saboda yanda suka rika kwanciya a jikin mawaki Davido a zuwan da yayi Kano.

Mutane sun rika Allah wadai da hakan inda a wasu lokutan akan ga Davido yana yanda kai hannunsa kansu.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Wallahi duk macen da kuka gani a fim ko tsohuwa ko yarinya, kai ko uwatace saida aka.....inji Wannan 'yar Kannywood din

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *