Saturday, September 26
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Aka saiwa Almajiri abinci da kudin jikinsa yana kuka

Wannan wani Almajiri ne ya je bara wani shagon sayar da waya yace musu yana jin yunwa.

Sai suka kamashi suka cajeshi suka samu kudi a jikinsa.

Sai suka je Hadiza Balongu suka sako masa abinci da kudin jikinsa

Shine ya tusa abincin yake kuka

@nurserydropout0

Yace musu yunwa yake ji, bashida ko sisi, suka chajeshi sukaga kudi, suka kaishi Hadiza balangu sukamai full package. 😂😂😂#viral #arewa__tiktok #arewa #nurserydropout0

♬ original sound – Little Respect
Karanta Wannan  Da Mu Da Kwankwaso Duk Tinubu Muka Yi Wa Aiki A Zaben 2023, Kuma Idan Har Kwankwason Da Na Sani Ne Zai Sake Sabunta Wannan Kwangilar A 2027, Inji Dan Bilki Kwamanda

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *