Friday, September 25
Shadow

Ya zargi soja da sayar masa da wayar sata

Me sayar da waya me suna Jalaluddeen Dan Malam ya zargi wannan sojan da sato waya ya sayar masa.

Yace sojan ya kai masa waya ya saya babu kwali shine da yace ba zai saya ba amma daga baya suka je wajan shugabansu a kasuwar sojan yayi alkawarin zai kawo kwalin waya.

Yace bayan sojan ya tafi ranar da suka yi alkawarin zai kawo masa kwali ta yi amma da ya kira sai sojan yayi Block dinsa.

Yace masu waya kuma suka yi tracking aka zo aka kamashi yace a wajan soja ya siya aka ce idan bai kawo soja ba shi za’a rike.

Karanta Wannan  Kalli Yanda Budurwa da ta yi cikin shege ta càkàwà jàrìrìn da ta haifa wùkà ta yaddashi dan kada 'yan gidansu su gane

Yace hakanan sai da ya biya kudin wayar ya kuma yi belin kansa

Yace kasa samun sojan a waya ne yasa dole ya fito da maganar shafukan sada zumunta

https://www.tiktok.com/@jalaludeen8212/video/7680959726099729684?_r=1&_t=ZS-99SmN4g5LWy

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *