Sunday, September 27
Shadow

Mutane a jihar Adamawa sun dakawa wani kanfanin zuba kudinka kasha mamaki wawa

A jihar Adamawa, Mutane sun dakawa ofishin kamfanin zuba kudin ka kasha mamaki wawa inda kowa ya dibu ganima.

Kamfanin dai ya musu dadin bakin riba inda suka zuba kudadensu amma suka narke.

Dalilin hakane ma suka je ofishin kamfanin suka kwashi ganima.

Karanta Wannan  Da Duminsa: A yau Kwankwaso da Peter Obi zasu shigo jam'iyyar mu>>Inji Jam'iyyar NDC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *