An ga wani Bidiyon nata yawo a kafafen sada zumunta inda aka ga attajirin Najeriya, Aliko Dangote ya cire hular Shugaba Tinubu da aka saka masa cikin gaggawa.
Da yawa dai sun ta yiwa lamarin fassara daban-daban.