
Wannan Fastuwar ta dauki hankula bayan da aka zargeta da sayar da wani mai Wanda tace duk wanda yayi amfani dashi, ‘yan Bindiga ba zasu yi garkuwa dashi ba.
An ganta tana karbar kudi tana bayar da man a cocinta.
Lamarin dai ya jawo cece-kuce inda da yawa ke cewa akwai salon damfara a lamarin.