Tuesday, September 22
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda akawa ‘yan kwallon kasar Norway tarba me kyau bayan fitar dasu daga gasar World Cup ya dauki hankula

An yiwa ‘yan kwallon kasar Norway tarba me a gida bayan da aka ciresu daga gasar World Cup.

Dubban jama’a ne suka taru suka tarbi ‘yan kwallon ciki hadda dan sarkin kasar.

Bidiyon bikin tarbar nasu ya karade kafafen sada zumunta inda jama’a ke ta yabawa.

Karanta Wannan  Bidiyo: Matar shugaban kasa, Remi Tinubu ta tafi Daura dan halartar jana'izar Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *