Sunday, September 20
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Tsohon Gwamnan jihar Zamfara, Abdulaziz Yari ya kai ziyara gonarsa inda yake kiwon Jajayen Awaki

Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Sanata Abdulaziz Ya kai ziyara gonarsa inda yake kiwon Dabbobi.

An ganshi tare da babban dansa a yayin ziyarar inda ake ta bayyana ra’ayoyi mabanbanta akai.

Karanta Wannan  Kwamitin Majalisar Dattawan Najeriya ya yi watsi da ƙorafin Natasha

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *