Saturday, August 8
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda ake Taron Tunawa da shugaba Buhari bayan da ya cika shekara 1 da rasuwa

A yaune ake taron tunawa da cika shekara daya da rasuwar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari.

Matar tsohon shugaban kasa, Hajiya A’isha Buhari da Tsohon shugaban kasa, Yakubu Gowon da Malam Bashir Ahmad, da Malam Garba Shehu da sauran na kusa da Buharin duk sun halarci wajan taron.

Karanta Wannan  Ba addini ne kawai ke haifar da rikicin Najeriya ba - EU

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *