Friday, February 13
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Akawa ‘yan kwallon Senegal kyakyawar tarba inda suka yi zagaye da kofin AFCON a kasar

Wannan Bidiyon ‘yan kasar Senegal ne da suka yi zagaye da kofin AFCON da suka ciwo daga kasar Morocco.

An gansu a saman mota suna nunawa ‘yan kasar Kofin.

Dandazon mutane da yawane suka fito dan tayasu murna.

Karanta Wannan  Ƙudurin dokar haraji zai ƙara jefa jama'armu cikin talauci - Gwamnatin Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *