Monday, September 14
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda ake baiwa matasan da suka je yiwa APC yakin neman zabe Abinci a wulakance

Wannan wasu matasa ne ake jefawa abinci akan titi daga saman mota a Abuja kuma cikinsu hadda mata.

Rahoton yace sun je yiwa jam’iyyar APC yakin neman zabene.

Karanta Wannan  Kalli abubuwan da Peller da Jarvis suka baiwa wanda suka halarci wajan Daurin aurensu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *