Wani dan Najeriya dake zaune a kasar Saudiyya ya nuna unguwar da suke Zaune.
A cewarsa, suna shan wahala kamin su samu kudi dan haka masu cewa su tura musu kudi, su yi Hakuri.