Wannan Bidiyon wata Amarya ce data dauki hankula bayan da aka ga ta ko yadda a kaita gidan Angonta, tace ba zata bar gidansu ba.
A karshe saidai daukarta aka yi cak sama aka kaita cikin mota saboda taki yadda ta shiga.