Friday, July 17
Shadow

Albashin 100,000 da kudin abinci na 5,000 kullun da ake baiwa sojoji yayi kadan>>Inji Sanata Ali Ndume

Sanata Ali Ndume ya bayyana cewa, Albashin Naira 100,000 da kuma kudin abinci na Naira 5,000 da ake baiwa sojoji kullun yayi kadan.

Ya bayyana hakane a yayin ganawa da manema labarai inda yace hakan ba zai karfafa sojoji su gudanar da ayyukansu yanda ya kamata ba.

Sanata Ali Ndume na martanine kan wasu dake kiran a sauke shuwagabannin sojojin.

Yace matsalar ta karancin kudi ce.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ana ta karyata Abin Alajabin Zazzau da ya fito takarar dan majalisa yace shekarunsa 30, da yawa na cewa yayi karyar shekaru be kai ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *